Monday, 2 October 2017

Hannatu Bashir na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Jarumar finafinan Hausa Hannatu Bashir  na murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.

No comments:

Post a Comment