Friday, 27 October 2017

Hauwa Maina ta taya sirikinta, Umar murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tsohuwar fitacciyar jarumar finafinan Hausa Hauwa maina tare da sirikin ta Umar Ahmed kenan dake auren diyarta Maryam Abubakar a wannan hoto, Hauwa mainar ta saka wadannan hotunan a dandalinta na sada zumunta da muhawara inda take taya Umar din murnar zagayowar ranar haihuwarshi.Muma muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.


No comments:

Post a Comment