Thursday, 19 October 2017

"Hazo yazo Kano sai da Gilashi">>inji Samira Ahmad

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Samira Ahmad kenan a wannan hoton nata da ta sha bakin gilashi, tace hazo yazo garin Kano yanzu fita gari saida Gilashi, to Jama'ar Kano sai ku amsa kiran Samira.

No comments:

Post a Comment