Tuesday, 17 October 2017

Hoton Ado Gwanja daya ja hankulan mutane

Fitaccen mawakin mata kuma jarumin finafinan Hausa Ado Gwanja kenan sanye da wani abin wuya me dauke da sunan Allah, hotonnan nashi ya dauki hankulan mutane sosai.

No comments:

Post a Comment