Wednesday, 25 October 2017

Hoton A'isha Tsamiya da ya birge

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa A'isha Aliyu Tsamiya kenan a wannan hoton nata da ta sha kwalliyar zamani kuma ta yi dan karen kyau, muna mata fatan Alheri.  

No comments:

Post a Comment