Wednesday, 18 October 2017

Hoton A'isha Tsamiya daya birge

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa A'isha Aliyu Tsamiya kenan a wannan hoton nata daya kayatar, A'isha tana daya daga cikin jarumai mata da ake yabo da saka kayan mutunci, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment