Sunday, 8 October 2017

Hoton Ango da Amaryarshi da ya ja hankulan mutane

Wasu Ango da Amaryarshi kenan da hotunansu suka dauki hankulan mutane a dandalin shafukan sada zumunta da muhawara, hotunan nasu sunyi kyau sosai, saidai wasu sunyi kiran da cewa shigar Amaryar ya bata dace a nunawa Duniyaba. muna musu fatan Allah ya sanya alheri ya kuma kawo zuri'a dayyiba.

No comments:

Post a Comment