Monday, 23 October 2017

Hoton Baballe Hayatu da Hafsat Idris da ya dauki hankulan mutane

Jaruman finafinan Hausa, Baballe Hayatu kenan da abokiyar aikinshi jaruma Hafsat Idris(Barauniya, 'Yar fim) a wannan hoton nasu da ya dauki hankulan mutane, yanayin yanda suke zaune a hoton kamar suna soyayyar gaskiya, hakan yasa mutane da yawa suka rika tambayar basu gane ba meke faruwa tsakaninsu?, wasu ma har fata suka rika musu na cewa Allah yasa su zama miji da mata dan sun dace da juna.Amma wanna hoto babu wani ingantaccen bayani akanshi saboda dukansu jaruman finafinan Hausane kuma babu wata alama dake nuna cewa suna soyayya, sai dai muma muce muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment