Monday, 16 October 2017

Hoton Fati Washa daya kayatar

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Fati Washa kenan a wannan hotonnata da yayi kyau, saidai gashi a waje, tace irin mutanen dake birgeta kuma take koyi dasu sune wadanda suka shiga jarabawar rayuwa kala-kala amma hakan baisa sun mance da Allah da bin dokokinshiba, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment