Thursday, 19 October 2017

Hoton Fati Washa tana magana

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Fati Washa kenan a wannan hoton nata da aka dauketa tana cikin magana,wani abokin aikinta ne ya dauketa yake tambayar wai wa zai canki me take fada?, hoton yayi kyau.

No comments:

Post a Comment