Thursday, 12 October 2017

Hoton Gwamna Ganduje ya ja hankula

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar kano kenan a wannan hoton yana shirin daukar hoto, hoton nashi ya dauki hankulan mutane sosai.

No comments:

Post a Comment