Wednesday, 18 October 2017

Hoton Hauwa S. Garba da ya dauki hankula

Jarumar finafinan Hausa Hauwa S. Garba kenan a wannan hoton nata daya dauki hankulan mutane, za'a iya ganin Hauwar sanye da wando iya gwiwa wanda yabar sauran kwaurinta a waje.

No comments:

Post a Comment