Wednesday, 4 October 2017

Hoton miji yana sumbatar cikin matarshi ya ja hankulan mutane

Wani bawan Allah kenan tare da matarshi da take da tsohon ciki, ya durkusa ya kuma sumbaci cikin matar tashi cikin nuna soyayya, muna fatan Allah sauketa lafiya.

2 comments:

  1. Assalamu aleikum, malam Admin, da fatan ka tashi kalau, ni ina ga akwai wasu hotuna da ba su da ce ba a sa su domin sun saba ma al'adun bahaushe kamar wannan hoton, musamman su wadanda suke cikin hoton ba wasu sanannu ne ba bare a ce sai mutane sun gan hoton, wanna bai da wani alfanu musamman idan har na ga wai kuna sa hadithai don fadkarwa! Raayina kenan

    ReplyDelete
  2. Wa'alaikumussalam, Malam Abubakar mungode da shawara, amma duk wani wanda yayi abin daya zama sabon abu ko kuma ya zama abin jan hankali ga mafi yawan mutane to ba lalle sai ya zama sananne ba zai iya kasancewa kanun labarai, haka kuma wani ana sakawane domin jan hankulan mutane ba tare a an fito karata an bayyana abinda hakan yake nufiba, misali akwai rayuwar zamani kala-kala wadda wani bazai santaba sai ta irin wannan yanayi haka kuma ba sai an kwaikwayi wasubane sannan za'ayi daidai da zamaniba.

    Ina fata ka fahimci wannan jawabi.
    Allah ya bar zumunci.

    ReplyDelete