Sunday, 22 October 2017

Hoton Rashida Lobbo lokacin tana 'yar makaranta da kuma yanzu

Jarumar jarumai mata ta fannin finafinan Hausa masu tsawo watau Series a turance kenan Rashida Lobbo a wannan hoton nata lokacin tana karamar yarinya 'yar makaranta da kuma yanzu da ta zama kyakkyawar budurwa son kowa...A jiyane Rashida tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna kara tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka da daukaka da kuma miji na gari.

No comments:

Post a Comment