Tuesday, 24 October 2017

Hoton Sadik Sani Sadik da matarshi da sukayi ankon kaya

Fitaccen jarumin finafinan Hausa Sadik Sani Sadik kenan a wannan hoton tare da matarshi inda sukayi ankon kaya, wannan hoton nasu ya kayatar sosai, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment