Sunday, 8 October 2017

Hotonnan na Hadiza Gabon ya dauki hankulan mutane

Fitacciyar jarumar fina finan Hausa Hadiza Gabon kenan tana shan ruwa a lokacin da take bakin aiki, hotonnan ya dauki hankulan mutane sosai.

No comments:

Post a Comment