Sunday, 8 October 2017

Hotunan Ango dan shekaru 19 da Amaryarshi 'yar shekaru 15 da suka dauki hankulan mutane

Wasu ma'aurata kenan da hotunan su suka karade shafukan sada zumunta da muhawara, mijin shekarunshi goma shatara ita kuma amaryar shekarunta Goma sha biyar, rahotanni sunce sun fito daga yankin Arewacin kasarnan ne kuma ga dukkan alamu da yanayinsu hakan gaskiyane, kuma an dauramusu Aure, duk da cewa ga alamar hotunan soyayya nan amma babu wata alamar dake tabbatar da cewa an daura musu auren.


Idan ya tabbata an daura musu Auren muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya sanya albarka a wannan Aure nasu ya kuma kawo zuri'a dayyiba.

No comments:

Post a Comment