Tuesday, 31 October 2017

Hotunan Angwaye da Amarensu dake cike da alamomin tambayoyi

Kallo daya zaka yiwa wadannan hotunan kasan cewa akwai gyara a wannan lamari, yawancin masu hannu da shuni suna ganin yin haka shine wayewa da nuna isa, duk da irin kiraye-kirayen da malamai suke ko da wane lokaci.Allah shi kyauta, ya bamu ikon gyara kurakurenmu baki daya.

No comments:

Post a Comment