Sunday, 8 October 2017

Hotunan Hafsat Idris da suka birge

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Hafsat Idris wadda ake kira da Barauniya ko kuma 'yar Fim kenan a wadannan hotunan nata na kwanannan da suka kayatar sosai, muna mata fatan alheri.


No comments:

Post a Comment