Saturday, 14 October 2017

Hotunan Halima Atete da suka birge

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Halima Atete kenan a wadannan hotunan nata data dauka a Birnin Dubai inda taje, saidai Halima bata bayyana ko yawan shakatawa taje yi Dubai din ba kokuwa taje yin wani abu na musamman ne, amma ga dukkanin alamu shakatawace ta kaita lura da irin hotunan da take sakawa a dandalinta na sada zumunta tun bayan data isa Dubai din.


Muna mata fatan Alheri da kuma Allah ya dawo da ita gida lafiya.

No comments:

Post a Comment