Tuesday, 17 October 2017

Hotunan Halima Atete daga Dubai

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Halima Atete kenan a wadannan hotunan nata data fauka acan Birnin Dubai na Hadaddiyar daular Larabawa inda taje, a wannan hoton na sama Halimarce tare da wata farar Fata.
No comments:

Post a Comment