Friday, 20 October 2017

Hotunan Maryam Booth da suka kayatar

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Maryam Booth, Dijan Gala kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar,  tasha kwalliyar zamani tayi kyau kamar ba itaba, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment