Tuesday, 10 October 2017

Hotunan Maryam Yahaya kai babu dankwali

Sabuwar jarumar finafinan Hausa Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata kai babu dankwali sannan fuskarta babu irin kwalliyarnan ta zamani(watau ainihin fuskartace), hotunan na Maryam sun dauki hankulam mutane ta yanda saida aka rika yimata magana da meyasa bata saka dankwaliba, ganin haka yasa Maryam ta kulle damar da mutane keda ita na bayyana ra'ayoyinsu akan wadannan hotunan nata saboda batason jin abinda suke fada.


No comments:

Post a Comment