Friday, 6 October 2017

Hotunan Nafisa Abdullahi da suka birge

Jarumar finafinan Hausa Nafisa Abdullahi kenan cikin wadannan hotunan nata da tayi shiga wadda ta rufe jikinta rikif, hotunan sun kayatar, muna mata fatan alheri.

No comments:

Post a Comment