Sunday, 15 October 2017

Hotunan Nafisa Abdullahi da suka kayatar

Jarumar finafinan Hausa Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, Nafisar zata amshi kyautar karramawa a matsayin jaruma ta musamman wadda tayi zarra tsakanin jarumai mata na masana'antar  finafinan Hausa a kasar Ingila wata me zuwa idan Allah ya kaimu.


No comments:

Post a Comment