Wednesday, 25 October 2017

Hotunan Rahama Sadau na kwanannan"Na kosa ranar haihuwata ta zagayo">>inji ta

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata na kwanan nan, tace ta kagara ranar haihuwarta ta zagayo(ta sha shagali), a satinnanne Rahamar ta shiga garin Kano inda ta hadu da sauran abokan aikinta irin su Ali Nuhu(Sarki) Lawal Ahmad dadai sauransu.

No comments:

Post a Comment