Sunday, 1 October 2017

Hotunan Rahama Sadau tare da kannenta da suka kayatar

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa da aka kora take taka rawar gani a finafinan kudu Rahama Sadau kenan tare da kannenta a wadannan hotunan nasu da suka kayatar.

No comments:

Post a Comment