Friday, 27 October 2017

Hotunan sabuwar jarumar fina-finan Hausa Sha'awanatu Muhammad da ta nuna kirji da yawa

Sabuwar jarumar fina-finan Hausa, Sha'awanatu Muhammad kenan a wadannan hotunan nata da ta nuna kirji da yawa kai babau dankwali, hotunan sun dauki hankulan mutane sosai ganin cewa ta shiga sahun sanannun fuska.Allah ya kyauta, ya shiryemu.
No comments:

Post a Comment