Friday, 6 October 2017

Ibrahim Maishinku na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Jarumin finafinan Hausa Ibrahim Maishinku na murnar zagayowar ranar haihuwarshi muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.

No comments:

Post a Comment