Saturday, 28 October 2017

Idan za ka ci Tsire Sani Danja yana siyarwa

Fitaccen jarumin fina-finan Hausa Sani Musa Danja, Zaki kenan yake yanka tsire a wannan hoton, da alama an dauki wannan hotonne lokacin yana aikin shirya Fim, hoton ya kayatar sosai, ya rubuta cewa ku zo ku siya.

No comments:

Post a Comment