Sunday, 8 October 2017

"Inawa shugaba Buhari biyayya sosai">>Bashir Ahmad

Me baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara akan sabbin kafafen sadarwa na zamani Bashir Ahmad ya tabbatar da cewa yana yiwa shugaba Buharin biyayya sosai bayan da wani ya sokeshi a dandalinshi na sada zumunta da muhawara na Twitter da cewa ya kagara mulkin shugaba Buhari ya kare kuma a daa yana matukar goyon bayan Bashir din amma irin biyayyar da yakewa Buhari da yawa  tasa ya daina goyon bayan nashi.


Bashir ya tabbatar da cewa Eh tabbas yanawa shugaba Buhari biyayya sosai.No comments:

Post a Comment