Wednesday, 25 October 2017

"Irin soyayyar da nikewa saurayina zata sa in mishi kuka">>Maryam Booth

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Maryam Booth kenan take shakatawa, tace tana son saurayinta sosai kuma zata mishi kuka saboda irin soyayyar da takemai.


No comments:

Post a Comment