Thursday, 12 October 2017

Isah A. Isah ya shiga harkar siyasa

Fitaccen jarumin finafinan Hausa Isah A. Isah yabi sahun takwaranshi Lawal Ahmad inda shima ya tsunduma a harkokin siyasa, Isah ya fito neman takarar dan majalisane a karamar hukumar Tarauni dake jihar Kano, a wannan shekarar su bityu kenan 'yan fim da suka shiga harkar siyasa, muna musu fatan alheri.

No comments:

Post a Comment