Friday, 13 October 2017

Jaruman finafinan Hausa sun halarci taron karawa juna sani akan ciwon Daji a jihar Kebbi

Fitattun jaruman finafinan Hausa mata na da dana yanzu sun dunguma zuwa jihar Kebbi inda suka halarci wani taron karawa juna sani akan cutar daji da uwargidan gwamnan jihar Kebbin Dr Zainab Shinkafi Bagudu ta shirya, Jaruman da suka halarci wannan taron sun hada da Saratu Gidado(Daso) da Mansurah Isah, da Hafsat Idris(Barauniya, 'Yar fim) da Abida Muhammad, haka kuma jaruman sun hadu da wasu matan gwamnonin jihohin Zamfara, da Ogun.


No comments:

Post a Comment