Sunday, 29 October 2017

Kalli benen farko a Najeriya


Wannan shi ne gidan sama ( bene) na farko a Nijeriya wanda aka gina a shekarar 1845  kuma har yanzu yana nan a yankin Badagary da ke cikin Legas.Rariya.

No comments:

Post a Comment