Friday, 27 October 2017

Kalli kwalliyar Juma'a ta Sani Danja, Zaki

Babban jarumin fina-finan Hausa Sani Musa Danja, Zaki Angon Masurah kenan a wannan shigar tashi cikin bakaken kaya, ya saka hoton nashi yau Juma'a a dandalinshi na sada zumunta da muhawara, munamai fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment