Tuesday, 31 October 2017

Kalli Masallaci da makarantar Isilamiya da gwamnan jihar Borno ya gina

Wannan ginin masallacine da makarantar Isilamiya da gwamnan jihar Borno, Kashim Shattima yayi, ginin ya kayatar, muna mai fatan Allah ya saka mai da Alheri.


No comments:

Post a Comment