Saturday, 7 October 2017

Kalli sojan da yafi kowane soja tsawo a cikin sojojin Najeriya

Wannan Shine sojan da yafi kowane soja tsawo a cikin sojojin Najeriya, ana kiranshi da sunan Deekay, a daya daga cikin hotunan daya dauka tare da shubaban kasa Muhammadu Buhari, sai da Shugaba Buharin ya daga kai sama sannan ya iya hango fuskarshi, duk da cewa shima dogone.

No comments:

Post a Comment