Tuesday, 31 October 2017

Kalli wannan kayataccen kek din auren

Hmmmm, kudi masu gida rana, wannan wani kayataccen bikine da akayi, abinda yafi daukar hankali a wajan bikin shine kek din a Amarya da Ango suka yanka, an kayatashi da kyau, muna musu fatan Allah ya albarkaci wannan aure ya kawo zuri'a dayyiba.

No comments:

Post a Comment