Tuesday, 24 October 2017

Kalli yanda Cristiano Ronaldo ke zaune akan karagarshi

Tauraron dan kwallon Duniya  Cristiano Ronaldo kenan da joya ya lashe kyautar dan kwallon Duniya ta hukumar kwallon kafa ta FIFA, anan ya zauna kan wata kayatacciyar kujerace rike da kambun nashi wanda hakan yake nuna cewa shine sarkin kwallon kafar Duniya.

No comments:

Post a Comment