Saturday, 21 October 2017

Kalli yanda Gwamna El-Rufai ya gaishe da sarkin Onitsha lokacin daya kaimai ziyara

 Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai yakai wa sarkin Onitsha Igwe Alfred Inaemeka Achebe dake jihar Anambra, Gwamnan ya samu rakiyar Gwamnan jihar Imo Rochas Okorochas, irin yanda ya durkusa ya gaishe da sarkin ya dauki hankulan mutane sosai yanda har wasu suka fara cece-kuce akai.No comments:

Post a Comment