Saturday, 7 October 2017

Kalli yanda Gwamnan jihar Nasarawa Tanko Almakura da ministan wasanni da matasa Solomon Dalung suka kashe

Gwamnan Jihar Nasarawa Umar Tanko Almakura tare da Ministan matasa da Wasanni Solomon Dalung kenan suke kashewa a lokacin da sukayi haduwar ba zata da juna lokacin da suka tsaya shan mai kamar yanda ministan ya bayyana a dandalinshi na sada zumunta da muhawara a jiya Juma'a.Irin yanayin gaisuwar tasu ya kayatar da mutane yanda wasu suke tunanin ashe manyan mutanema na kashewa haka?.No comments:

Post a Comment