Wednesday, 4 October 2017

Kalli yanda tsoho tukuf yake karatun kur'ani

Muna gani a kasashen larabawa da sauran kasashen musulmai, gashi a Najeriya wannan bawan Allahn tsoho tukuf yana karatun kur'ani a bakin wata bishiya, masu iya magana sunce idan kaga tsohon kirki to yaron kirkine lokacin yana matashi......muna fatan Allah ya amsamishi wannan ibada da namu baki daya.Shahararren me daukar hotunan nan Sanu Maikatangane ya dauki hoton.

No comments:

Post a Comment