Thursday, 26 October 2017

Kamfanin Galaxy ya karrama Lawal Ahmad

Fitaccen jarumin fina-finan Hausa Lawal Ahmad ya samu kyautar karramawa daga kamfanin Galaxy, muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment