Friday, 6 October 2017

Karanta martanin da wani ya mayarwa Maryam Gidado bayan da ta yiwa masoyanta tayin abinci

Jaruman finafinan Hausa Lawal Ahmad tare da Maryam Gidado kenan a wannan hoton nasu lokacin daukar wani shirin fim, Maryam ce ta saka wannan hoton nata a dandalinta na sada zumunta ta kuma cewa masoyanta "muna Gwarya", a yayinda wasu suka amsawa Maryam cikin Raha kamar yanda tayi tambayar, wani kuwashi ya dauki abin da zafi.


Domin kuwa cewa yayi "a a kuna karuwanci dai".No comments:

Post a Comment