Tuesday, 3 October 2017

"Kin waye da yawafa":Maryam Yahaya cikin matsatsun dinkin Atamfa

Jarumar finafinan Hausa Maryam Yahaya kenan sanye da wani matsattsen dinki daya kama jikinta sosai, hotunannan sun dauki hankulan mutane sosai domin wasu har fadi suke cewa basu taba ganin kwalliyar da tawa Maryam din kyau irin wannan ba, to saidai a yayin da wasu suka yaba da wannan hoton wani shi kuma gayawa Maryam yayi cewa yaga alamar ta waye da yawa fa.No comments:

Post a Comment