Wednesday, 11 October 2017

"Kiyi kokari kiyi Aure saboda ke kalar 'yan Aljannace"

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa A'isha Aliyu Tsamiya kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, bayan saka hotunan ne wani yayi sharhi akansu inda yace A'ishar kalar 'yan Aljannace don haka ya kamata ta samu tayi Aure.
No comments:

Post a Comment