Tuesday, 24 October 2017

"Kudin mutum basa sani in soshi">>Nafisa Abdullahi

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Nafisa Abdullahi tace ita kudin mutum nasa rudarta wai tayi soyayya dashi, ta kara da cewa kudi basa siyan soyayya ko kuma sa a girmama mutum(hmmm...) ta kumace idan mutum yana tunanin yana samun sauran matan da yake nema to ita bazai sameta(domin ba haka takeba).


Ta kara da cewa tundadai kudin mutum ba Aljanna zasu kaitaba to shirmene.

Da alama Nafisa da wani take.No comments:

Post a Comment