Tuesday, 10 October 2017

Kwanannan za'a fara gasar kwallon tirbaya

Wasu rahotanni sun nuna kwanannan za'a fara wata sabuwar gasar kwallo wadda ake bugawa a cikin Sahara, za'ayi wannan gasarne a jihar Sakkwato, wannan abin alfaharine idan ya tabbata.No comments:

Post a Comment