Thursday, 19 October 2017

Kyawawan hotunan A'isha Tsamiya da suka birge

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa A'isha Aliyu Tsamiya kenan a wannan hoton nata da yayi dan karen kyau, tasha kwalliya irin ta zamani ga kuma kaya ta saka da suka dace da kalar kwalliyar, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment